shugaba Muhammadu Buhari zai tsawaita ziyararsa a kasar inglila

rahotanni masu inganci daga babbar fadar shugaban kasa mallam Muhammadu Buhari wanda yanxu haka yana kasar turai ta ingila yayin da yakai xiyarar sirri kamar yanda fadar shugaban kasar ta bayyana a rannar lahadi mai zuwa akesa ran zai dawo kasarmu ta gado wato Nigeria sunce ba lallai bane ya dawo ranar lahadin da akesa rai 5/5/2019.
daga Ibrahim Auwal shafin tozali...

Post a Comment

0 Comments