duk rintsi duk wuya ina tare da Dino Melaye_teema makamashi



teema makamashi



teema makamashi
shahararriyar yar wasan hausan nan wato Teema Makamashi ta wallafa a shafin ta na instagram cewa duk rintsi duk wuya tana tare da sanata dino melaye,ko meye ra'ayunku akan wannan kauli nata?
ga dai yanda ta rubuta a harshen turanci nan:
"No matter what I will always be with him"
ku rubuta mana raayoyinku akan haka.
Ibrahim Auwal daga shafin tozali...

Post a Comment

0 Comments